Enyimba ta yi nasara a kan Enugu Rangers da ci 2-1 a gasar Firimiyar Najeriya da suka kara ranar Lahadi. A wasan na hamayya Rangers ce ta fara cin kwallo ta hannun Martin Ossy a minti na 15 da fara ...